Yuan set to become Zimbabwe’s latest currency as China’s influence grows

A ranar 1 ga watan Janairun shekara mai zuwa, kudin kasar Sin Yuan ya zama kudin a hukumance a Zimbabwe bayan tattaunawa da gwamnatocin kasashen biyu suka yi a ziyarar aiki da shugaban kasar Sin ya kai.

Wannan zai sa kudin kasar Sin ya zama daidai da dalar Amurka, da Rand na Afirka ta Kudu, da kuma Botswana pula, inda kudin Euro bai taka kara ya karya ba a cikin wannan ma'auni, watakila wata kyakkyawar tunatarwa ce ta rashin dacewar da Tarayyar Turai ta nuna kan Zimbabwe.

Kasar Sin ta zama babbar abokiyar cinikayya ta Zimbabwe, kuma zuba jari na karuwa, bayan ziyarar da shugaba Xi JinPing ya kai kasar a wani lokaci da ya wuce.


Looking East, after the windows to the West were locked by the Western powers, the remaining avenue to Zimbabwe, besides intra African trade, has come to export and import goods, and the use of the yuan is expected to facilitate this further. A write-off of loans worth 40 million US dollars helped Zimbabwe at the time to find a sounder economic footing again.

Chinese tourist numbers are growing as they are for Zambia and other neighboring countries, and Emirates is the one of the few airlines, besides Kenya Airways, offering daily connections from a number of Chinese cities via Dubai to Harare.